Ta Rasa ranta ana saura kwana biyar bikinta

  • Home
  • Labarai
  • Ta Rasa ranta ana saura kwana biyar bikinta

Sakamakon ruwan sama kama da bakin kwarya da ya sauka yau a jihar Kaduna, wata baiwar Allah mai suna Farida ta rasa ranta.

Mutuwar tata ta auku bayan kifewar babur mai kafa uku da take ciki sannan ruwan yayi awon gaba da ita.

A yau ya rage saura kwanaki biyar kacal a daura mata aure.

Wannan hadari ya auku ne a cikin garin Kaduna a hayin Malam Bello.

Muna addu’ar Allah ya gafarta mata.

%d bloggers like this: