Yayin Isowar Kofin Georgian

Isowar musamman ta kofin Georgian wanda ya shekara dari ana kasar cin shi tun daga kafuwar wasan Polo a garin na Kaduna. Kofin ya iso ne cikin jirgi mai saukar ungulu wato helicopter wanda shugaban Yan wasan kwallon sanda na doki na garin Kaduna Ibrahim Bababgida yaje rike dashi, inda ya mikawa shugaban Kungiyar polon ta Kaduna shi kuma ya mikawa sarkin Katsina Abdulmumin Kabir Usman domin mikawa zakarun wannan shekarar mai tarihi.
Hoto Sani Maikatanga / @sanimaikatanga_photography

%d bloggers like this: