Wasanni

Gasar Olympics Ta Tokyo: Wata Matashiya Ta Kafa Tarihi A Najeriya

Abiola Ogunbanwo, ‘yar shekara 17 ta kafa tarihi da babu wata mace a Najeriya da ta taɓa kafawa a gasar linƙayar ruwa mai zafin nama, mai ‘yanci (freestyle), inda ta yi linƙayar mita 100...

Adabi

Jarumi Amjad Khan: Rawar Da Ya Taka A Fina-Finan Bollywood

Marigayi Amjad Khan ya fara fitowa ne a wasan kwaikwayo, kafin duniyar finafinai ta san shi. Yana da shekara 11 ne ya fara fitowa a wani film Nazmeen (1951). A lokacin da ya shekara...

Kiwon Lafiya

Ganduje Ya Dauki Likitoci Da Ma’aikatan Jinya 56 A Kano

A ranar Talata ne gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da takardun daukar ma’aikatan jinya guda 56 a jihar. Ma’aikatan sun kunshi likitoci da sauran bangarorin lafiya, kuma za su yi aiki...

Read More
 • Comments Off on Ganduje Ya Dauki Likitoci Da Ma’aikatan Jinya 56 A Kano
 • 0

Kiwon Lafiya

An Yi Nasarar Samun Rigakafin Zazzaɓin Cizon Sauro A Duniya

Wani kamfanin ƙasar Jamus ya sanar da ƙoƙarin da yake don samar da rigakafin zazzaɓin cizon sauro, wato maleriya da yake sanadiyar mutuwar ɗinbin mutane, musamman a ƙasashe masu tasowa. Kamfanin BioNtech zai samar...

Read More
 • Comments Off on An Yi Nasarar Samun Rigakafin Zazzaɓin Cizon Sauro A Duniya
 • 0

Labarai

CBN Ya Haramta Sayar Da Dalar Amurka Ga Yan Kasuwar Canji

Babbar bankin Najeriya CBN ya haramta sayar da Dalar Amurka ga yan kasuwar canji (BDC).Gwamnan babban bankin, Godwin Emefiele, ne ya sanar da hakan a wani jawabin da ya yi wa manema labarai. Ya...

Read More
 • Comments Off on CBN Ya Haramta Sayar Da Dalar Amurka Ga Yan Kasuwar Canji
 • 0

Labarai

Jihar Kano Za Ta Ƙara Cin Gajiyar Sabon Gidan Gyaran Hali

Bayan aikin gina sabon gidan gyaran hali da yanzu ake a Kano, gwamnatin shugaba Buhari ta ɗauki niyyar samar da wani gidan gyaran halin a Kano da wasu jihohi a ƙasar, saboda rage cunkoso...

Read More
 • Comments Off on Jihar Kano Za Ta Ƙara Cin Gajiyar Sabon Gidan Gyaran Hali
 • 0

Wasanni

Kocin Kungiyar Kwallon Ƙafa Ta Manchester Ya Sabunta Kwantaraginsa

Kocin Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya sabunta kwantaraginsa da ƙungiyar zuwa shekara ta 2024. Gunnar ɗan ƙasar Norway mai shekara 48, ya zama kocin kungiyar na dindindin ne a 2019, bayan da aka...

Read More
 • Comments Off on Kocin Kungiyar Kwallon Ƙafa Ta Manchester Ya Sabunta Kwantaraginsa
 • 0

Labarai

WANDA YA SA WA ‘YARSA SUNA BUHARIYYA YA SAUYA MATA ZUWA KAUSAR

Wani tsohon masoyin Buhari, Yahuza Ibrahim, mutumin Katsina ya sauya wa ‘yarsa suna daga Buhariyya zuwa Kausar. A shekarar 2015 ne ya raɗa mata suna Buhariyya, bayan alƙawari da ya yi idan matarsa ta...

Read More
 • Comments Off on WANDA YA SA WA ‘YARSA SUNA BUHARIYYA YA SAUYA MATA ZUWA KAUSAR
 • 0

Wasanni

Ahmad Musa Ya Kammala Sauya Sheƙa Zuwa Ƙungiyar Fatih Karagumuk

Ƙungiyar kwallon ƙafa ta ajin manya na Super Lig a ƙasar Turkiya, Fatih Karangumuk sun kammala cike-ciken tabbatar da kwantaraginsu da Ahmad Musa. Ƙungiyar da ba ta taɓa lashe wata babbar gasa ba ta...

Read More
 • Comments Off on Ahmad Musa Ya Kammala Sauya Sheƙa Zuwa Ƙungiyar Fatih Karagumuk
 • 0

Labarai

Jiragen Yaƙi A-Super Tucano Sun Iso Najeriya

Rukunin farko na jiragen yaƙi A-29 Super Tucano da ake tsimayen isowarsu Najeriya sun iso. Ana sa ran ƙaddamar da su ga rundunar sojin sama a watan Agusta. Jaridar HumAngle ta ruwaito cewa kashin...

Read More
 • Comments Off on Jiragen Yaƙi A-Super Tucano Sun Iso Najeriya
 • 0